Masu Taimakon Tauhidi (Ansar al-Tawhid) ta ɗauki alhakin kashe jami’in difilomasiyya na hukumar ci gaban ƙasashe ta Amurka wato U.S. Agency for International Development (USAID), John Granvil, da kuma ma’aikacin hukumar ɗan Sudan mai suna Abdelrahman Abbas Rahama a 2008.
