Tarwatsa Ayarin Motocin Difilomasiyya na Amurka

Nahiyar Near East – Yammacin Afirka da Gabas ta Tsakiya

Lada

Har zuwa dalar Amurka miliyan 5

Ba da gudunmawarka.

Lada Don Adalci na ba da tayin lada da ya kai dalar Amurka miliyan 10 don samun bayanai kan harin bam na 2003 a kan ayarin jami’an difilomasiyyar Amurka a Beit Hanoun da ke Zirin Gaza. A ranar 15 ga watan Oktoban 2003, an kai wa wata mota da ke ɗauke da dakarun Amurka huɗu ta hanyar amfani da mota cike da bama-bamai wanda ya kashe mutum uku daga cikinsu kuma ya ji wa na huɗun mummunan rauni. Mutanen na ba da tsaro ne ga wakilan Ofishin Difilomasiyyar Amurka a Gabas ta Tsakiya da ke kan hanyarsu ta zua Gaza don tattaunawa da wani ɗalibin Falasɗinu da ke shirin samun tallafin karatu na Fulbright.

Skip to content