Jafar

Afirka – Kudu da Hamadar Sahara

Lada

Har zuwa dalar Amurka miliyan 5

Ba da gudunmawarka.

Lada Don Adalci na ba da tayin lada da ya kai dalar Amurka miliyan 5 don bayanai kan Jafar, wanda aka sani kuma da Amar. Jafar mai ɗaukar nauyin al-Shabaab ne kuma mai tsara mata ayyuka, wanda ya yi aiki a matsayin mataimakin Abdikadir Mohamed Abdikadir, wanda aka sani da Ikrima. Jafar ya kuma yi aiki a matsayin shugaban sashen bam na al-Shabab kuma shi ne ke da alhakin a ayyukan ƙungiyar a Mogadishu.

Skip to content