Jaber A. Elbaneh

Nahiyar Near East – Yammacin Afirka da Gabas ta Tsakiya

Lada

Har zuwa dalar Amurka miliyan 5

Ba da gudunmawarka.

Lada Don Adalci na ba da tayin lada da ya kai dalar Amurka miliyan 5 don bayanai kan Jaber A. Elbaneh, wanda aka sani da Jaben A. Elbanelt da Abu Jubaer. Ana tuhumar Elbaneh a Amurka wajen samara da kuma haɗa baki wajen samarwa da kayan aiki ga al-Ka’ida, wadda Amurka ta ayyana matsayin Ƙungiyar Ta’addanci ta Ƙasar Waje. Wuri na ƙarshe da aka ga Elbaneh shi ne Yemen. Yana cikin jerin sunayen ‘yan ta’addan da FBI ta fi nema.

Skip to content