Harin Bam a USO Club

Turai da Eurasia

Lada

Har zuwa dalar Amurka miliyan 5

Ba da gudunmawarka.

Lada Don Adalci na ba da tayin lada da ya kai dalar Amurka miliyan 5 don bayanai kan harin bam a USO Club da ke Naples, Italy. A ranar 14 ga watan Afrilun 1988, wata mota maƙare da bama-bamai ta tashi, inda ya kashe mutum biyar, cikinsu akwai dakarun Amurka mata ya kuma jikkata wasu 15, ciki akwia sojojin Amurka maza 15. 

An gano laifin Junzō Okudaira, mamba a Jajayen Sojojin Japan (Japanese Red Army) ta ‘yan ta’adda, a Amurka ranar 9 ga watan Afrilun 1993 saboda hannunsa a harin USO Club. Ana kuma zargin Okudaira a harin bam na watan Yunin 1987 da aka kai da mota da kuma harin makamin mortar kan Ofishin Jakadancin Amurka a Rome.

Skip to content