Garkuwa da Abdulbari al-Kotf

Nahiyar Near East – Yammacin Afirka da Gabas ta Tsakiya

Lada

Har zuwa dalar Amurka miliyan 5

Ba da gudunmawarka.

Lada Don Adalci na ba da tayin lada da ya kai dalar Amurka miliyan 5 don bayanai da a su kai ga ganowa da dawo da ɗan ƙasar Amurka Abdulbari al-Kotf.

An sace al-Kotf daga gidansa da ke Sana’a, Yemen a ƙarshen watan Agusta na 2018. A lokacin da aka sace shi, yana aiki da ƙungiyar Sam Ban Noah of America Organization.

Skip to content