Al-Qa'ida a Ƙasashen Kogin Nilu Biyu (Al-Qa'ida in the Land of the Two Niles - AQTN)

Afirka – Kudu da Hamadar Sahara

Lada

Ba da gudunmawarka.

Al-Qa’ida a Ƙasashen Kogin Nilu Biyu (Al-Qa’ida in the Land of the Two Niles – AQTN) ƙungiyar ta’addanci ce a Sudan da ta haɗ baki wajen kai wa Amurka da Turawan Yamma da Sudan hari.  AQTN ta ɗauki alhakin kashe-kashe a watan Janairun 2008 na John Granville and Sudanese, ma’aikatan hukumar ci gaban ƙasashe ta Amurka wato U.S. Agency for International Development (USAID).

Skip to content