Abdullahi Yare

Afirka – Kudu da Hamadar Sahara

Lada

Har zuwa dalar Amurka miliyan 3

Ba da gudunmawarka.

Lada Don Adalci na ba da tayin lada da ya kai dalar Amurka miliyan 3 don bayanai kan Abdullah Yare, wanda aka sani kuma da suna Abdullah Yarisow da Ubeyd. Yare ya taka muhimmiyar rawa a addinance a ƙungiyar al-Shabaab, wadda Amurka ta ayyana a matsayin Ƙungiyar Ta’addanci ta Duniya. Yare ya yi aiki a matsayin shugaban sashen yaɗa labarai na al-Shabab a baya.

Skip to content