Harin Bam Kan Fararen Hular Pakistan (Ƙaramin Ofishin Jakadancin Amurka a Karachi)

Kudu da Tsakiyar Asiya

Lada

Har zuwa dalar Amurka miliyan 5

Ba da gudunmawarka.

Lada Don Adalci na ba da tayin lada da ya kai dalar Amurka miliyan 5 don bayanai kan harin bam na ranar 14 ga Yunin 2002 a cikin mota a wajen Ƙaramin Ofishin Jakadancin Amurka a Karachi da ke Pakistan. Fashewar ta kashe fararen hular Pakistan 12 kuma ya raunata wasu 40.

Skip to content