Tahil Sali

Gabas da yanKin Pacific

Lada

Har zuwa dalar Amurka 500,000

Ba da gudunmawarka.

Lada Don Adalci na ba da tayin lada da ya kai dalar Amurka miliyan 5 don bayanai kan Tahil Sali, wani kwamanda a Ƙungiyar ‘Yanta Yankin Moro ta Ƙasa (Moro National Liberation Front – MNLF), wadda ta ƙaddamar da hare-haren ta’addanci.  

A ranar 29 ga watan Satumban 2009, a tsibirin Jolo da ke Philippines, wani bam da MNLFta saka ya tashi da ayarin motocin soji. Harin ya kashe sojan Amurka biyu da sojan Philippines ɗaya, wadanda ke aikin agaji domin gina makaranta a yankin. A ranar 21 ga watan Mayun 2010, sashen shari’ar Philippines na 9th Judicial Region ya ba da umarnin kama Tahil Sali saboda hannunsa a harin.

Skip to content