Tashin Hankali Don Nuna Adawa da Tattaunawar Zaman Lafiya a Gabas ta Tsakiya

Nahiyar Near East – Yammacin Afirka da Gabas ta Tsakiya

Lada

Har zuwa dalar Amurka miliyan 5

Ba da gudunmawarka.

Lada Don Adalci na ba da tayin lada da ya kai dalar Amurka miliyan 5 don bayanai kan hare-haren da aka kai a Gaza, da yankin Yamma da Kogin Jordan (West Bank), da kuma Isra’ila don kawo tsaiko ga zaman lafiya da aka cimma a Yarjejeniyar Oslo. Tun bayan ƙulla Yarjejeniyar Oslo a Satumban 1993, ƙungiyoin ta’addanci da sauran mutane da ke adawa da ita suke kai hari a yankin don lalata ta da kuma matsa wa ɓangarorin.

Skip to content