Game da mu

Labaran da suka tabbata

Tun bayan kafa shirin Lada don Adalci a 1984, Gwamnatin Amurka ta biya kuɗi fiye da dala miliyan 250 wa mutum fiye da 125 waɗanda suka ba da bayanai sahihai da suka kai ga hukunta ‘yan ta’adda, ko aka daƙile hare-haren ta’addanci ko ɗaukar nauyin ta’addancin, ko kuma daƙile ayyukan masu karya doka wajen taimaka wa gwamnatin Koriya ta Arewa.

Skip to content